Lokacin da Kabul ta faɗa hannun Taliban a watan Agustan 2021, duniya ta ga hotunan yadda al'amura suka hargitse sa'ar da 'yan Afghanistan suka yi cincirindo a filin jirgin sama, ido-rufe suna ƙoƙarin ...